- Lyrics
- Album list
Jeremiah Gyang
-
Dan Gata (Live)
Suna na dangata ne... Akwai wani gida mai nisa wanda Uba na ya gina (echo) Dana kalmasa aiki na toh ni zan koma gidan babana... Randa kalmasa aiki na toh ni zan koma gidan babana... Akwai wani gida… Suna na dangatane Dana kalmasa Suna na dangata ne 2X Ai-Yeahhhh Ai yau na gane Wai ni dangata ne Sarkin aljanna ai shi babana ne Ai-Yeahhhh Ai yau na gane Wai ni dangata ne Sarkin aljanna ai shi babana ne Zan je London, suka hana ni ma fa da visa Wai ubana bashi da naira Talauchi ba ni da sisi I went to my neighbour, Amitabh Bachchan na action Kallon film din kwadayi ne Wai na zo don sun dafa masa Ai da gidan ubana ne da wa ya isa ya kulle kofa lallai Akwai wani gida mai nisa wanda ubana ya gina Randa da na kalmasa aiki na toh ni zan koma gidan babana 2X Akwai dadi gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Akwai Salama gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Akwai haske gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Akwai hutu gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Sun kulle kofa wai talauci ya cije ni Ba mu da bidiyo sai black and white telebijin Mun je kallon Rambo, wai mu kalla can daga windo Makaranta'n ma muna nema suka hana wai state of origin Toh da nan gidan ubanane mai gori sai ya bani hanya gaskiya Akwai wani gida mai nisa wanda ubana ya gina Kuma na idar da aiki na ai ni zan koma gidan babana Randa na kalmasa aiki na toh ni zan koma gidan babana Find more lyrics at ※ Mojim.com huuuuhoooh Akwai dadi gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Akwai salama gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Akwai haske gidan babana (Gidan Abba gidan babana) (Yeah…) Akwai hutu gidan babana (Gidan Abba gidan babana) Dr. Smith Yeah Ok Bawani wai-wai; Gamu a nan kuma dai-dai Before I had one-square meal I had to go through what they call raba dai-dai huhhhh Krismas da awapa Wandon ma satan yadi huhhhh Suka kira mu banza Wai darey da rana gwaza Ne muke ci And now we going internationally We started from the bottom now we heading to the top Now they call us the greatest Yes, that's what I mean Ooook Yanzu mune yan gata Arziki kamar Dantata Kawo molo da algaita Rangada kamar Mamman Shata Yeahhhhhh ai yau ni na gane, wai ni dan gata ne Sarkin Aljanna ai shi baba na ne ai yau ni na gane, wai ni dan gata ne Sarkin Aljanna ai shi baba na ne Suna na dangata ne 4X
-
|